Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rikici ya barke tsakanin DSS da EFCC

Da sanyin safiya ne jami’an DSS suka je ofishin na EFCC suka hana jami’an da ake aiki a wurin shiga cikin harabar.

NNPC ya goyi bayan Tinubu kan cire tallafin man fetur

Kamfanin ya jadadda makudan kudaden da ake kashewa wajen biyan tallafin man fetur.

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur?

Wane mataki masu hada-hadar man fetur za su dauka kuma yaya ’yan Najeriya suke kallon wannan batu?

Umarni 14 da sabon Gwamnan Kano ya bayar bayan rantsar da shi

Ga muhimman umarni 14 da sabon Gwamnan ya bayar

Abba ya kafa kwamitin yaki da kwacen waya a Kano

Ya kuma yi alkawarin sake duba zargin kisan da ake yi wa Alhassan Doguwa