Manyan Labarai

Manyan Labarai

Douye Diri ya naɗa ɗan uwansa sabon Mataimakin Gwamnan Bayelsa

Dokta Akpe wanda ƙwararren malami ne, tsohon ɗan majalisa ne kuma gogaggen ɗan siyasa.

El-Rufa’i ya maka ICPC a Kotu

A ranar 16 ga watan Fabarairu ne El-Rufai ya kai kansa ofishin EFCC domin amsa gayyatar da hukumar yi masa, amma aka tsare shi.

Ana ci gaba da yi wa DSS matsin lambar sakin Walida

Walida ta ɓace tun a 2023, lokacin da take ‘yar shekara 16, amma a watan Disambar 2025 aka samu labarin cewa tana hannun wani jami’in DSS.

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske An Fara Samun Ɓaraka Tsakanin Atiku Da Peter Obi A ADC?

Jita-jita na yaduwa na samun baraka tsakanin tsagen magoya bayan Atiku Abubakar da na Peter Obi a hadakar Jam’iyyar ADC. Ko yaya gaskiyar lamari

Ashe Gwamnatin Najeriya ta biya Boko Haram kuɗin fansa kafin sako ɗaliban Neja?

Wata majiya ta ce an biya naira miliyan 40 kan kowane mutum ɗaya, kwatankwacin dala miliyan bakwai gaba ɗaya.