Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sanya dokar takaita zirga-zirga a Birnin Gwari

An sanya dokar takaita zirga-zirga a Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna bayan ’yan bindiga sun yi wa garin kawanya.

Buhari zai yi jawabin bankwana ranar Lahadi

Buhari ya nemi yafiyar wadanda ya bata wa rai.

Ganduje ya rantsar sabon Kwamishina ’yan sa’o’i kafin ya bar mulki

Ranar Litinin ce dai Ganduje zai bar karagar mulkin jihar

Abba Gida-Gida ya gayyaci Sanusi II bikin rantsar da shi

Sai dai babu tabbacin ko zai halarci wajen ko a’a

An tsaurara matakan tsaro a Abuja gabanin rantsar da Tinubu

Za a rufe manyan hanyoyin tsakiyar birnin tarayya saboda samar da tsaro yayin rantsar da Tinubu.