Manyan Labarai

Manyan Labarai

“’Yan Najeriya da kansu za su roki Tinubu ya yi tazarce”

Shugabar Mata ta Jam’iyyar APC, Betta Edu, ta ce Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya ayyukan da har za su koma rokon sa ya yi wa’adi na biyu.

Kotun Koli ta kori karar PDP kan takarar Tinubu da Shettima

Kotun ta yi fatali da karar da Jam’iyyar PDP ta shigar, inda ta ce jam’iyyar adawar ba ta da hurumin tsoma baki a cikin harkon cikin gida

Yadda Jirgin Nigeria Air ya fara shirin zuwa Abuja

Jirgin farko na kamfanin Najeria Air mallakin gwamnati, wanda ta dade tana alkawarin zai fara aiki na hanyarsa ta zuwa Abuja daga kasar waje

Hada kan kasa: “Akwai jan aiki a gaban Tinubu”

Kafin Zaben Shugaban Kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, wanda Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da Bola Ahmed Tinubu na APC a matsayin wanda ya la

NAJERIYA A YAU: Dole gwamnatin Tinubu ta nemi amincewar duk ’yan Najeriya —CNG

Tinubu zai taho da sabon shirin habaka tattalin arziki, da bunkasa hanyoyin samar da abincin da Najeriya za ta iya dogaro da kanta, da kuma buda wa ma