Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Fatan ’Yan Najeriya Kan Harkar Tsaro A Gwamnatin Tinubu

Mun ji ta bakin ’yan Najeriya da kuma mukarraban gwamnatin da ke shirin kama aiki.

El-Rufai ya tube rawanin sarakuna 2 a Kaduna

Gwamnan ya sha alwashin ci gaba da yin rusau har zuwa lokacin da zai sauka daga mulki.

Zargin Kisa: Kotu ta hana kara daukar mataki a kan Doguwa

Kotun ta ce ba a tuhumi Doguwa yadda ya dace ba, saboda an saba dokar tsare shi da aka yi.

An sako Dokta Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi daga kurkuku

Malamin ya isa gida, inda aka gan shi a majalisinsa mabiyansa sun shirya masa gagarumar tarba.

Matatar Dangote za ta samar da dunbin ayyuka ga matasa –Dangote

Dangote ya ce matatar za ta samar da aikin yi mai yawan gaske ga matasa.