Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sako Dokta Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi daga kurkuku

Malamin ya isa gida, inda aka gan shi a majalisinsa mabiyansa sun shirya masa gagarumar tarba.

Matatar Dangote za ta samar da dunbin ayyuka ga matasa –Dangote

Dangote ya ce matatar za ta samar da aikin yi mai yawan gaske ga matasa.

Dangote ya zo Legas shekara 45 da suka wuce ba shi da komai – Sanwo-Olu

Ya fadi haka ne yayin kaddamar da matatar man Dangote a Legas

Buhari da Shugabannin kasashen Afirka 5 na halartar kaddamar da matatar man Dangote

Shugabannin da suke halarta su ne na Togo da Ghana da Senegal da Nijar da kuma Chadi

NAJERIYA A YAU: Shin Sabuwar Gwamnati Za Ta Iya Hada Kan ’Yan Najeriya?

Tattauna da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa da mulki kan yiwuwar hada kan Najeriya