Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya manta da mu don ba mu da gwamnati —Ganduje

Ganduje ya koka kan ganawar da Tinubu ya yi da Kwankwaso a Faransa.

Karin kudin tikiti: Za a dauki Dala 100 daga guzurin alhazai

Hukumar NAHCON ta ce za ta dauki Dala 100 daga kudin guzurin maniyyata aikin Hajjin bana, domin biyan karin kudin kujera da aka samu a bana

Baffa Hotoro ya nemi afuwar Sheikh Dahiru Bauchi a hannun DSS

Baffa Hotoro ya ce, zai yi duk iya kokarinsa wajen ganin ya taimaka wajen wanzar da zaman lafiya a tsakanin al’umma.

Matar da ta caka wa ’yar shekara 8 wuka a Kano ta shiga hannu

Matar ta ce ta yi wa yarinyar haka ne saboda zargin mahaifin yarinyar na zuga mijinta ya kara aure.

Buhari ya nada Oluwatoyin Madein a matsayin sabuwar Akanta-Janar ta Kasa

Nadin nata zai fara aiki nan take.