Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Shin Noma Zai Yiwu Ba Tare Da Takin Zamani Ba?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi ko zai iya yiwuwa a yi noma ba tare da amfani da takin zamani ba.

Kotu ta tsare Dokta Idris Dutsen Tanshi a gidan gyaran hali

Alkalin kotun ya hana bayar da belin malamin.

Amurka ta kakaba haramcin biza kan wadanda suka kawo hargitsi a Zaben 2023

Amurka na goyon bayan Najeriya wajen karfafa dimokuradiyyarta.

’Yan sanda na farauta masu yunkuri hana rantsar da Tinubu

Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ne ya sanar da haka a safiyar Litinin.

Bakanuwa ta yi garkuwa da dan kaninta

Matar, mai shekara 45 ta shiga hannu tare wasu maza uku da ta hada baki da su wajen sace yaron.