Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kona gidaje da jikkata mutane a rikicin kabilanci a Taraba

Rikici kan nadin sarauta a garin Karim Lamido ya kai ga kona gidaje da shaguna da kuma jikkata mutane da dama

An kara kudin kujerar Hajji da $250

Hukumar Aikin Hajji ta ce za ta tabbatar maniyyata ba su biya karin Dala 250 da aka samu ba

Rikicin Sudan: Abu 7 da aka cimma yarjejeniya a kansu

Sai dai ba cimma matsaya ta karshe ba kan rikicin ba a tattauanwar da kasashen Saudiyya da Amurka suka shiga tsakani ba

An cafke dan shekara 80 cikin ’yan fashin da suka kashe dan sanda a Ibadan

Sun bayyada suka bindige ASP Ogunleye Olufemi Daniel a lokacin harin

Hijirar ’yan bindiga daga Zamfara zuwa Katsina ta tayar da kura

Wasu rahotannin da ke fitowa na cewa daruruwan ’yan ta’adda a karkashin jagorancin wani dan bindiga mai suna ‘Starnational’ sun taso daga Jihar Zamfar