Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kiristar da ta haddace Alkur’ani bayan ta Musulunta

Ta fara haddar Al-Kur’ani a jami’a tun kafin ta fara sanin bakaken Larabci

NAJERIYA A YAU: Nakan yi yaji saboda tsabar shan duka daga matata —Maigidanci

Labarin magidantan Arewa da matansu ke lakada musu duka

’Yan bindiga sun kashe yaro, sun sako sauran da suka sace a kauyen Zamfara

’Yan bindiga sun harbe daya daga cikin yaran har lahira

Yadda aka kama miyagun kwayoyi miliyan 8.2 a Saudiyya

Hukumomin Saudiyya sun kama miyagun kwayayoyi sama da miliyan takwas da aka yi fasa-kwaurinsu zuwa kasar a lokaci guda.

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda NYSC Ta Canza Rayuwata’

Tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi wa kasa hidima kasa a farko-farkon tsarin.