Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan mata 15 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sakkwato

Hatsarin kwale-kwale na neman zama ruwan dare a Arewa maso Yammacin Najeriya.

Kotun Koli ta tabbatar da Kawun Davido a kujerar Gwamnan Osun

Kotun ta kori karar da tsohon Gwamna, Oetola da ke kalubalantar cancantar Adeleke na tsayawa takara a zaben.

Hajj 2023: Kamfanonin jirage da NAHCON sun daidaita kan jigilar maniyyata

NAHCON ta ce kamfanonin jirgi na cikin gida sun amince sun sanya hannu kan yarjejeniyar jigilar maniyyata da suka ki amincewa da farko. 

Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 a Sakkwato

Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 da suka tashi daga kauyen Dundeji zuwa Kambama a Karamar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato.

Yadda ake sauraron karar Atiku kan nasarar Tinubu a zaben 2023

An dage sauraron karar da Jam’iyyar APM ta shigar zuwa ranar 16 ga watan Mayu da muke ciki