’Yan bingida sun sace mutane 40 a coci a Kaduna
Gwamnatin Kaduna da rundunar ’yan sandan jihar ba su ce komai ba har yanzu dangane da harin.
Manyan Labarai
Gwamnatin Kaduna da rundunar ’yan sandan jihar ba su ce komai ba har yanzu dangane da harin.
’Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, Boyi Manja, bayan sun kashe dan sanda mai ba shi kariya.
Baya shekara biyu, an gama sako daukacin dalibai 96 da ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su daga FGC Birnin Yauri
karin bayani kan Rikicin Sudan da kuma shawarwari kan darussan da ya kamata a gwamnati da jama’ar Najeriya su koya
Ko a majalisa ta 8, ’yan Majalisar Dattawa sun bijire wa umarnin jam’iyyar APC mai mulki.