Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ranar Talata kotu za ta saurari karar Atiku kan nasarar Tinubu

A ranar Laraba kuma za a ci gaba da sauraron karar da Jam’iyyar LP da dan takararta Peter Obi

Matatar man Dangote za ta fara aiki nan da mako 2

Buhari zai kaddamar da matatar mako guda kafin saukarsa daga mulki

NAJERIYA A YAU: Yadda Kamfanin Jiragen Saman AA Rano Zai Shafi Tattalin Arzikin Najeriya

Kamfanin Jiragen AA Rano ya fara aiki bayan shekara uku ana shirye-shirye

’Yan sanda sun kubutar da mutum 58 daga hannun masu garkuwa a Abuja

An ci karfin ‘yan bindigar inda suka tsere da raunukan harsasai.

Ba na kwadayin samun wani mukami a Gwamnatin Tinubu —El-Rufai

Na fi mayar da hankali ne kan samar wa Najeriya ci gaba.