Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka yi bikin nadin Sarkin Ingila Charles III

Wannan biki shi ne irinsa na farko tun bayan wanda aka yi a shekarar 1937.

Yin waya fiye da minti 30 a sati na kara hawan jini —Bincike

Mutum biliyan 1.3 masu shekaru 30 zuwa 70 na da hawan jini, wadda ke iya sa shanyewar barin jiki da mutuwa farat-daya

Kudaden fansho: Kotun daukaka kara ta tabbatar da daurin da aka yi wa Maina

Kotu ta kori karar da tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho ya daukaka kan daurin shekara 8 a aka yi masa

Zaben Adamawa: An ba da belin Kwamishina Hudu

Hudu zai rika zuwa hedikwatar rundunar domin ci gaba da binciken da ake gudarwa.

Yakin Sudan: Karin ’yan Najeriya 130 sun dawo gida

Karin ’yan Najeriya 130 daga cikin wadanda suka makale baan barkewar yaki a kasar Sudan sun sauka a Abuja a yammacin ranar Juma’a.