Buhari zai je London bikin nadin Sarkin Ingila
A yau Shugaba Muhammadu Buhari zai yi bulaguro domin halartar bikin nadin Sarki Charles III da matarsa Camilla.
Manyan Labarai
A yau Shugaba Muhammadu Buhari zai yi bulaguro domin halartar bikin nadin Sarki Charles III da matarsa Camilla.
Labarin wanda surukansu suka yi dalilin mutuwar aurensa.
Ya zuwa yanzu mutane dubu 73 ne suka rankaya kasashen da ke makwaftaka da Sudan.
Ban yi nadamar ayyana Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan Jihar Adamawa ba.
Jama’ar gari sun cafke dillalin muggan kwayoyi bayan da ya yi wa yarinyar fyade ta gaba da baya a cikin masallaci