An kara watsar da ’yan Najeriya a saharar Sudan-Masar —Iyaye
Iyayen rukunin farko na daliban Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun ce koka cewa yanzu kwana uku amma ’ya’yan nasu ba su shiga kasar Masar ba.
Manyan Labarai
Iyayen rukunin farko na daliban Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun ce koka cewa yanzu kwana uku amma ’ya’yan nasu ba su shiga kasar Masar ba.
Kwankwaso ya yi tsokaci game da Masarautar Kano da Gwamnatin Ganduje ta raba zuwa masarautu biyar.
An kashe yara biyu da suka yi kokarin tsarewa daga hannun ’yan bindigar
Hakimin garin, Alhaji Umar Bayero ya sha alwashin yakar lamarin ko da hukuma ba ta goya masu baya ba.
Mazauna Jihar Kaduna sun koka cewa a wannan yanayin da ake fama da zafi su da ganin wutar lantarki sai sa’a