Manyan Labarai

Manyan Labarai

Saudiyya ta kwashe ’yan Najeriya da suka makale a Sudan zuwa kasarta

Najeriya ta dauki hayar manyan bas 40 don kwashe ’yan Najeriya zuwa kan iyakar Sudan da Masar

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana Mata Samun Nasara A Zaben 2023

Mata 1,553 ne suka yi takara a zabukan  25 ga watan Fabrairu da 18 ga watan Maris na 2023

Yadda za a kawo karshen rikicin Rasha da Ukraine —Xi Jinping

Za a warware rikicin amma a siyasance.

Zaben Adamawa: Kotu ta kori karar da Binani ta shigar

Aisha Binani tana kalubalanar nasarar Gwamna Ahamdu Fintiri na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan Adamawa.

An kashe kwamandan soja da wasu 16 a Binuwai

Wasu mahara sun hallaka wani kwamandan soji da wasu mutum 16 a wasu kauyuka uku da ke Karamar Hukumar Apa a Jihar Binuwai.