Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsohon Ministan Kwadago Musa Gwadabe ya rasu

Za a yi jana’izarsa a layin Madaka da ke kan tittin Maiduguri da Kano da misalin karfe 2 na rana

Magatakardan Jami’ar BUK, Jamilu Salim ya rasu

Ya rasu yana da shekara 60 bayan gajeruwar jinya

DAGA LARABA: Amfanin Kishiya A Zamantakewar Aure

Me ya sa ake adawa da auren mace fiye da daya, duk cewa shari’a ta halasta?

An kama masu garkuwa da mutane 17 a Nasarawa

Ba na zaton talauci ko rashin aikin yi ne ya sanya su shiga sha’anin garkuwa da mutane.

Jihohin da aka fi amfani da waya da data a Najeriya

Kamfanin MTN ne ya fi yawan masu yin kiran salula.