Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sako karin daliban FGC Birnin Yauri

Iyaye na tattauna da ’yan bindiga a cikin daji don ganin an sako ragowar daliban da ke hannunsu

Zan koma Nijar da zama idan… —Buhari

Buhari ya ce ya dauki duk wani laifi ko caccaka ko zargin da ake wa gwamnatinsa

Buhari ya nemi yafiyar ’yan Najeriya

Kwana 38 kafin saukarsa daga mulki, Buhari ya gode wa ’yan Najeriya bisa yadda suka yi ta hakuri da mulkinsa ma tsawon shekaru takwas.

Rikicin Sudan: Kwaso dalibanmu da suka makale ba zai yiwu ba —Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta ce ba za a iya kwaso daliban Najeriya da ke karatu a kasar Sudan a halin yanzu.

Sankarau ya kashe yara 10, wasu 177 sun harbu a Yobe

Mutum 177 sun harbu da cutar sankarau, wadda ta kashe kananan yara 10 a Karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe.