Manyan Labarai

Manyan Labarai

Adamawa: Binani ta karyata bayar da cin hancin N2bn saboda a yi mata magudi

Ta ce ba ta yi haka ba, kuma ba za ta taba yi ba

INEC ta ayyana Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan Adamawa

Hakan ya biyo bayan kwanga-gaba-kwan-bayan da aka yi

INEC ta dawo da tattara sakamakon zaben Gwamnan Adamawa

Ana tattara sakamakon ne a Yola

Kotu ta ki sauraron karar da Binani ta shigar da INEC kan zaben Adamawa

Ta shigar da karar ce tana son kada INEC ta sake bayyana sakamakon

INEC ta bukaci a gurfanar da Kwamishinan Zaben Adamawa a Kotu

INEC ta bukaci Shugaban ’Yan Sandan Najeriya ya gurfanar da REC na Adamawa a gaban kotu kan azarbabin sanar da sakamakon zaben Adamawa