Zagon Kasa: APC ta kori Sanata Danjuma Goje
Jam’iyyar APC reshen Gundumar Kashere, mazabar Sanata Danjuma Goje, ta kore shi daga jam’iyyar.
Manyan Labarai
Jam’iyyar APC reshen Gundumar Kashere, mazabar Sanata Danjuma Goje, ta kore shi daga jam’iyyar.
Kwamishinonin INEC na kasa sun fara wata ganawar sirri a kan Zaben Gwamnan Jihar Adamawa mai cike da rudani
Sarkin Musulmi ya bukaci Musulmi cewa su fara neman jinjirin watan Karamar Sallar 2023 daga ranar Alhamis, 20 ga watan Afrilu
Azarbabin REC din Adamawa na ayyana Binani a matsayin wadda ta ci zabe tun kafin a gama tattara sakamakon zaben ya bar baya da kura
Yaya rayuwa za ta kasance idan an cire tallafin?