Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan takarar APC ya lashe zaben Gwamnan Kebbi

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC, Nasiru Idris a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan Jihar Kebbi. Jami’in hukumar mai

Yadda zaben Adamawa ya yamutsa hazo

INEC ta ce duk jami’anta su tafi Abuja don a warware wannan tankiyar.

Ganduje ya yi bankwana ya nemi afuwar Kanawa

Wasu lokutan ma wani ne zai aikata ba daidai ba a madadinka, saboda haka duk wadanda na sabawa, ina rokon su yafe min.

Tambuwal ya lashe kujerar Sanatan Sakkwato ta Kudu

Tambuwal ya bai wa abokin karawarsa tazarar kuri’u 4,976.

INEC ta dakatar da tattara sakamakon Adamawa

An sanar da Binani a matsayin wacce ta yi nasara tun ba a gama ƙidaya ƙuri’un da aka kaɗa ba.