Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bomai na APC ya ci zaben Sanatan Yobe ta Kudu

Dan takarar Jam’iyar APC Ibrahim Mohammed Bomai ya lashe zaben Sanatan Yobe ta Kudu

KAI-TSAYE: Yadda Karashen Zaben 2023 Ke Gudana

Wainar da ake toyawa kai-tsaye a karashen zaben 2023 daga sassan Najeriya

Fatima Maikusa: Gwarzuwar lissafi ’yar shekara 15

Fatima wadda ta lashe gasar lissafi na kasashe sau bakwai ta ce darasin ya fi sauran sauki

An kashe almajiri an kwakule idonsa a Jigawa

Wasu da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani almajiri sannan suka kwakule idonsa a Jihar Jigawa.

Daliban Jami’ar Gusau da aka yi garkuwa da su sun kubuta

An dai sace daliban ne kwanaki 12 da suka gabata a dakinsu na kwana.