Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobe za a yi ta ta kare a Adamawa da Kebbi

Aminiya ta samu labarin cewa APC za ta tallafa wa LP wajen ganin NNPP ba ta kai gaci ba.

Yin Sallar Tahajjud a gida ya fi lada —Sheikh Ibrahim Khalil

Sheikh Ibrahim ya bayyana cewa yin Tahajjud a gida ya fi lada da alheri, kuma ba dole ba ne a tsawaita karatu ko a sauke Al-Kur’ani

Shekara 9 da sace Daliban Chibok, har yanzu 98 na hannun Boko Haram

Kawo yanzu 178 daga cikin Daliban Chibok da Boko Haram ta sace a 2014 sun kubuta, babu labarin inda sauran 98 suke

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sanata Aishatu Binani A Zaben Ranar Asabar

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Ranar Asabar 15 ga watan Afrilun shekara ta 2023 ake sa ran  karasa zaben jihohin da aka bayyana a matsayin za

An kama mai yi wa ’yan bindigar Kaduna safarar makamai

An kama shi ne a Karamar Hukumar Birnin Gwari