Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahara sun sace basarake a Kogi

Kakakin ’yan sandan jihar ya tabbatar da faruwar lamarin.

DAGA LARABA: Yadda rashin ruwan sha ke lakume rayuka a Kano

Bakar wuyar da Kanawa ke sha saboda wahalar ruwan sha da na amfani.

Majalisa ta gayyaci Ministar Kudi da Malami kan harkallar $2.4bn

Hakn ya biyo bayan kin amsa gayyatar kwamitin da suka yi

Kotu ta sake aike wa Rarara sammaci saboda taurin bashi

Kotun dai ta aike masa da sammacin ne a karo na biyu

Tirela makare da kaya ta auka cikin masallaci a Neja

Tirelar ta auka cikin masallacin ne jim kadan bayan jama’a sun fice bayan Sallar Asuba.