Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zaben Sanata: Kalubalen da ke gaban Tambuwal

Akwai masu ganin Gwamna Tambuwal zai iya shan kasa.

’Yan bindiga sun kashe ’yan gudun hijira 34 a Binuwai

Maharan sun kashe wata mai juna biyu da danta, sun jikkata wasu mutum sama 40

Muna kokarin ceto yara da matan da aka sace a Zamfara —’Yan sanda

’Yan sanda a Zamfara su ce sun baza komarsu domin ceto kananan yara da mata da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Karamar Hukumar Tsafe ta jihar

Yadda ’yan ta’adda suka sace yara da mata 100 a Ramadan a Zamfara

Kananan yara da mata sama da 100 ne ake zargin ’yan bindiga sun sace daga kauyukan jihohin Zamfara da Katsina.

Majalisa ta amince da kudirin tilasta wa likitoci aikin shekaru 5 kafin tafiya ketare

NMA ta ce maimakon dora wa kare laifin kura, kamata ya yi a kalli mai ya janyo maitar tun daga farko.