Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahara sun kashe mutum 10 sun kona gidaje 50 a Kogi

’Yan bindiga sun hallaka mutum 10 tare da kona gidaje sama da 50 a yankin Aloko-Oganenigwu da ke Karamar Hukumar Dekina ta Jihar Kogi.

El-Rufai ya dawo da malaman firamare da ya kora a 2022

Bayan wata 10, Gwamnatin Kaduna ta dawo da malaman da ta kora daga aiki

Yadda aka yi jana’izar matar gwamnan Kano na farko Audu Bako

A ranar Larabar nan aka yi jana’izar Hajiya Ladi, matar Gwamna Jihar Kano na farko, Alhaji Audu Bako

Dan takarar NNPP ya nemi kotu ta hana INEC kammala zaben Doguwa/Tudun Wada

Salisu Yusha’u ya bukaci kotu da dakatar da INECkwana 10 kafin a yi karashen zaben

Bukukuwan Easter: Gwamnati ta ayyana Juma’a da Litinin a matsayin ranakun hutu

Gwamnati ta kuma bukaci a yi wa Najeriya addu’a a lokacin