Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hanyoyi 5 da azumi ke inganta lafiyar dan Adam

Azumi yana da matukar fa’ida ga lafiyar jikin dan Adam.

Matana da ’ya’yana ba za su shiga gwamnatina ba — Abba Gida-Gida

Ya ce iyalansa ba za su kasance a cikin gwamnati ba.

HOTUNA: Yadda INEC ta bai wa Abba shaidar lashe zaben Gwamnan Kano

Abba Kabir Yusuf ya kayar da Nasiru Yusuf Gawuna a zaben gwamnan Jihar da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.

Zazzabin Lassa ya kashe mutum 142 a Jihohi 23

An gano mutum 142 da suka mutu a jihohi 23 na kasar nan.

DAGA LARABA: Me ya sa ‘yan siyasa ke kin yarda da shan kaye a zabe?

Me ya sa ‘yan siyasa ke irin wannan dabi’a duk lokacin da suka yi rashin nasara?