DAGA LARABA: Halin da zawarawa ke tsintar kansu a watan Ramadan
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi duba ne kan irin halin da zawarawa ke shiga ciki a duk lokacin da azumin watan Ramadan ya zagayo.
Manyan Labarai
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi duba ne kan irin halin da zawarawa ke shiga ciki a duk lokacin da azumin watan Ramadan ya zagayo.
Sarkin Musulmin ya amince da rahotannin ganin watan da aka samu daga wurare daban-daban a sassan Nijeriya.
Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Saudiyya, ta tabbatar da cewa gobe Laraba ce ɗaya ga watan Ramadan.
Ko da da manyan na’urorin hangen nesa, zai yi matuƙar wahala a hango jinjirin a wannan rana.
Hukumar ta jaddada cewa talauci, rashin aikin yi da kuma ƙarancin ilimi ne manyan dalilan da ke haifar da bara a jihar, ba wai yawan yara da aka nuna