Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotun Birtaniya ta sami Ike Ekweramadu da laifin safarar sassan jikin dan Adam

An same shi ne da laifin lokacin da ya kai ‘yarsa

NAJERIYA A YAU: Ta ina Manhajojin hada-hadar kudi ta intanet ke samun kudadensu?

Ko ina irin wadannan manhajojin je samun kudaden nasu?

An ga watan Ramadan a Najeriya – Sarkin Musulmi

Hakan na nufin ranar Alhamis za a tashi da azumi a Najeriya

Barau Jibrin ya tsaya takarar shugabancin Majalisar Dattawa

Sanatan ya ce yankin Arewa Maso Yamma ne ya fi dacewa ya samar da sabon shugaban majalisar dattawa.

Soja ya harbe uwa da jaririnta a kan cin hancin N200 a Neja

Tuni aka fara gudanar da bincike kan lamarin don daukar matakin da ya dace.