Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba Kabir Yusuf na NNPP ya zama zababben Gwamnan Kano

INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP a matsayin zababben Gwamnan Kano a zaben da aka gudanar ranar 18 ga watan Maris, 2023

NAJERIYA A YAU: Ko Tasirin Jam’iyyar NNPP Da LP Zai Wanzu A Najeriya?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Jam’iyyar Leba da NNPP sun yi rawar gani a zaben 2023 a Najeriya, idan aka yi la’akari da yadda ma

INEC na neman ta ce zaben gwamnan Kano ‘Inconclusive’ ne —Kwankwaso

Kwankwaso ya zargi INEC da shirin bayyana zaben gwamnan Kano ‘inconclusive’

Takaddama ta biyo bayan karbar sakamakon zaben gwamnan Kano a INEC

Wakilin NNPP ya kalubalanci bukatar baturen zaben na komawa wani wuri domin tattara sakamakon na karshe

Abba Kabir Yusuf na NNPP na shirin zama Gwamnan Kano

INEC za ta sanar da sakamakon a hukumance nan gaba