Manyan Labarai

Manyan Labarai

NNPP ta lashe karamar hukumar Shugaban APC na Kano

Da hakan, Abba, wanda shi ma dan asalin Gwale ne, ya kawo karamar hukumarsa.

Dan takarar APC ya ci zaben Gwamnan Sakkwato

Ahmad Aliyu Sokoto daga APC, jam’iyyar adawa a Jihar Sakkwato, ne ya zama zababben gwamna

Dikko Radda na APC ya lashe Zaben Gwamnan Katsina

Hukumar zabe mai zaman kanta a Jahar Katsina ta sanar da cewa Dokta Dikko Radda shi ne ya lashe zaben Gwamnan Jahar da gagarumin rinjaye kamar yadda j

Zulum ya lashe zabe a kananan hukumomi 7 na Borno

Kananan hukumomin sun hada da Kaga, Magumeri, Mafa, Dikwa, Jere, Ganzai and Guzamala.

Dan shekara 35 ya kayar da Shugaban Majalisar Dokokin Yobe

Matashin ya doke shugaban majalisar, wanda ya shekara 20 a zauren majalisar jihar