Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jami’an tsaro sun kai samame wani gida kan zargin magudin zabe a Adamawa

APC ma na zargin PDP mai mulkin jihar Adamawa ta ta jibge takardun zaben da aka dangwale da sakamakon zaben jabu a ciki

Jami’an tsaro sun datse hanyar zuwa Hedikwatar INEC a Kano

Jami’an tsaro sun datse hanyar zuwa shalkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Kano da motocin sulke, da wayoyin tsaro na karfe. Wakilinmu ya rawait

Majalisa ta 10: Ba mu tsara yadda za mu raba mukamai ba —Abdullahi Adamu

Shugaban APC na Kasa, Abdullahi Adamu, ya ce ba gaskiya ba ne maganagnun da ke yawo cewa jam’iyyarsu ta gama tsara shiyoyiyn da za su jagoranci Majali

Zulum ya ci zabe a Karamar Hukumar Monguno

Zulum ya samu kuri’u 17,187 a yayin da Mohammed Jajari na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 280

INEC ta wallafa sakamakon zabe 66,600 a shafin iRev

Wannan ci gaba ne, sabanin zaben shugaban kasa, wanda aka samu jinkirin sanya sakamakon a iRev.