INEC ta wallafa sakamakon zabe 66,600 a shafin iRev
Wannan ci gaba ne, sabanin zaben shugaban kasa, wanda aka samu jinkirin sanya sakamakon a iRev.
Manyan Labarai
Wannan ci gaba ne, sabanin zaben shugaban kasa, wanda aka samu jinkirin sanya sakamakon a iRev.
Hukumar zaɓe ta ƙasa, INEC ta ɗage zaɓen gwamna da ɗan majalisar jiha a akwatuna 10 dake Legas zuwa ranar Lahadi. Kwamishinan INEC a jihar Legas Olus
Jam’iyyun APC da NNPP a jihar Kano sun umarci magoya bayansu da su ɗunguma cibiyoyin tattara sakamakon zaɓe domin kaucewa maguɗi. Kwamishinan yaɗa lab
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC, Nasir Yusuf Gawuna ya yi nasarar cinye zaɓe a akwatun da ya kaɗa ƙuri’a. Gawuna dai ya yi zaɓe ne a a
Jam’iyyar APC mai mulkin jihar Kaduna ta sha kaye a akwatunan zaɓe biyun da ke Gidan Sir Kashim Ibrahim, fadar gwamnatin jihar. Ɗan takarar gwamna na