Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan ƙungiyar asiri sun fille kan matashi a Bayelsa

Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa an gano gawar matashin a tsirara, hannuwansa a ɗaure, amma ba tare da kansa ba.  

El-Rufai: EFCC ta tsare shi, ICPC da DSS na jiran sa

A yayin da EFCC ke ci gaba da tsare shi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) da kuma DSS da kotu suna jiran fitowarsa domin amsa wasu tambayoyi

Yau za a fara duban watan azumin Ramadan

Idan an gani kuma hukumomin da suka dace suka tabbatar, Sarkin Musulmi zai sanar kuma gobe Talata a tashi da azumi a matsayin ranar 1 ga watan Ramadan

NAJERIYA A YAU: Yadda Masu Larurar Ulcer Za Su Gudanar Da Azumin Ramadan Ba Tare Da Matsala Ba

Yadda masu larurar gyambon ciki ulcer zasu gudanar da azumin ramadan ba tare da sun shiga wani hali ba.

Sojojin Amurka 100 sun sauka a Bauchi

DHQ ta jaddada cewa sojojin Amurkan masu ba da shawara da horo ne kawai, ba dakarun yaƙi ba ne.