Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matasa sun hana zabe a Sakkwato

Ma’aikatan zabe sun kwashe kayan aiki sun kara gaba.

Gawuna ya kada kuri’a

Ya kada kuri’arsa ce a rumfar zabe mai lamba 41 da ke yankin Gidan Hali na Unguwar Gawuna a Karamar Hukumar Nasarawa.

Yau take ranar zaben gwamnoni a jihohi 28 na Najeriya

Akwai jihohi takwas da zaben gwamna ba zai wakana ba.

Jihohin da za a yi gumurzu a zaben gwamnoni

An fi ganin batun rikici a zaben saboda kasancewarsa kusa da talakawa kuma kar ta san kar.

Kotun ICC ta ba da umarnin kamo Shugaban Rasha Putin

Gurfanar da wani dan kasar Rasha a gaban Kotun ICC abu ne da zai zama mai kamar wuya.