Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda sojoji suka gudanar da Musabakar Al-Kur’ani a Borno

Sojoji sun karrama gwaron musabakar da kyautar kujerar Umrah

Ashe amaryar da ake cewa ta yi kankanta bazawara ce?

Amarya Sakina dai bazawara ce, kuma tun kafin aurenta na fari ta shiga Jami’ar Jihar Bauchi da ke Gadau

NNPP ta bukaci DSS ta sako ’ya’yanta da ta tsare a Kano

Jam’iyyar NNPP ta bukaci DSS ta sako ‘ya’yanta da hukumar ta tsare a kananan hukumomin Jihar Kano.

Gwamnatin Kano ta zargi NNPP da shirya magudi a zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano na zargin jam’iyyar adawa ta NNPP da shirin amfani da jami’an sa ido na bogi da nufin yin magudi a zaben gwamna da ’y

An kashe mutum 4 a rikicin jami’an tsaro da ’yan Shi’a a Kaduna

Jami’an tsaron sun bude wuta ne bayan wasu mabiya Shi’a sun fara jifar ayarin Gwamna Nasir El-Rufai