NAJERIYA A YAU: Shin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Zai Shafi Na Gwamnoni?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan lamari da idanun basira.
Manyan Labarai
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan lamari da idanun basira.
Maharan sun bude wuta kan mai uwa da wabi a wurin taron APC a Jihar Oyo
Jam’iyyar ta zargi cewar DSS na hada kai da APC don murde zabe a jihar.
Tsohon shugaban kasar, ya shawarci jama’a da su zabe lafiya.
Kotu ta amince DSS ta ci gaba da tsare wasu magoya bayan Jam’iyyar NNPP da hukumar ta cafke a Jihar Kano, har na tsawon kwana bakwai.