Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP da IPOB na cikin kungiyoyin ta’addanci 10 mafiya hadari a duniya —Rahoto

Kungiyoyin ISWAP, Boko Haram da kuma IPOB sun shiga jerin kungiyoyin ta’addanci 10 mafiya hadari a duniya.

Sai Buhari ya yi magana za mu karbi tsohon kudi —’Yan kasuwa

Duk da umarnin CBN, ’yan kasuwa sun ce sai sun ji daga bakin Shugaba Buhari kafin su fara karbar tsoffin kudin

Alakar sauya Kwamishinan ’yan sanda sau 5 a Kano da zabe

Sau biyar cikin dan kankanin lokaci Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta nada tare da sauya Kwamishinan ’Yan Sanda da ta tura Jihar Kano.

Ramadan 1444: Yadda za a yi Sallar Tarawih a Massallacin Harami

Sheikh Shuraim ya yi bankwana da limanci a Masallacin Harami a yayin da ake shirin fara azumin Watan Ramadan

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Sayen Kuri’a A Zaben Gwamnoni —Masana

Shin dawo da amfani da tsoffin kudi zai ba da damar sayen kuri’a?