Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun cafke ’yan Boko Haram 900 a dajin Sambisa

Daga cikin mutanen da aka kama har da mata da kananan yara da tsofaffi

Mun mayar da kidayar jama’a watan Mayu – Gwamnatin Tarayya

Ministan Yada Labarai ne ya sanar da hakan a Abuja

‘Yan sanda sun kama magidanta 3 bisa zargin lalata da kananan yara a Gombe

Tuni dai wadanda ake zargin suka amsa aikata laifin

Na’ibin Limamin Masallacin Sultan Bello da ke Kaduna ya rasu

Alaramma Ibrahim Isa wanda ya dade a matsayin Na’ibin Masallacin Sultan Bello da ke Kaduna ya rasu ne a safiyar ranar Laraba a asibiti

Har yanzu CBN bai sakar wa bankuna tsoffin kudi ba

Duk da umarnin CBN cewa bankuna su ci gaba da amfani da tsofifn takardun kudi, har yanzu bai ba su kudaden da suka kai masa ba domin biyan bukatun kwa