Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba mu muka ce CBN ya bijire wa umarnin Kotun Koli kan canjin kudi ba – Fadar Shugaban Kasa

Fadar ta ce ba da yawunta aka ki bin umarnin ba

NLC ta ba gwamnati kwana 7 ta kawo karshen wahalar fetur da ta sabbin kudi

Ta ce matukar ba a shawo kan matsalolin ba, za su tsunduma yajin aiki

CBN ya bai wa bankuna umarnin ci gaba da hada-hadar tsofaffin takardun kudi —Soludo

Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo ya sanar cewa Babban Bankin Najeriya CBN ya ba da umarnin bankuna su ci gaba da hada-hada da tsofaffin takardun

Gobara ta tashi a Kasuwar Singer ta Kano

Shaidu sun bayyana cewa gobarar ta tashi ne a cikin tsakar dare kuma har zuwa wayewar garin Litinin ba a gana shawo kan wutar ba.

NAJERIYA A YAU: Ko Yaya Mulkin Tinubu Zai Kasance?

Shin ta yaya karfin adawa zai shafi tafiyar gwamnatin zaben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu?