Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Dage Zabe Ya Dagula Lissafi

Angwaye da amare sun bayyana yadda dage zaben da aka yi ya bata musu shiri

Lokutan da INEC ta dage zabe a Najeriya

Waiwayen lokutan da INEC ta dage babban zabe daga 1999 zuwa 2023 a Najeriya

Kotu ta tsare tsohon Mataimakin Gwamnan Imo a kurkuku

Kotun Majastare mai zamanta a Owerri, babban birnin Jihar Imo, ta tisa keyar tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Imo, Gerald Irona, zuwa gidan yari.

Rikicin siyasa: An kashe mutum 1 an jikkata 14 a mahaifar gwamnan Bauchi

Mutum guda ya mutu, wasu 14 sun jikkata a rikicin siyasa da ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyun PDP da APC a garin Duguri

Ban So Ummita Ta Mutu Ba —Dan China

Dan China ya gabatar wa kotu bidiyon kayan bikin aure da ya saya wa Ummita da gidan da take ginawa a Abuja