Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Tarayya ta bai wa ’yan Kasuwar Singa tallafin Naira biliyan biyar

Kashim Shettima ya kuma garzaya filin wasa na Sani Abacha domin halartar taron karɓar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC.

Gwamnati ta maka El-Rufai a Kotu

Gwamnatin Tarayya ta maka Nasir El-Rufai a kotu, bisa zargin kutse a layin sadarwar Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu.

DSS ta kwace fasfon El-Rufai

DSS ta kaddamar da bincike kan sace Abubakar Dadiyata a zamanin mulkin El-Rufai a Kaduna

DSS za ta binciki El-Rufai kan zargin odar guba —ONSA

ONSA ya bayyana cewa Hukumar Tsaro ta DSS za ta gudanar da bincike kan zargin shigo da gubar Thallium Sulphat tare da gayyatar El-Rufai da duk masu ba

Dalilin da Kasuwar Singa take yawan yin gobara

’Yan kasuwa suna amfani da gidajen zama a matsayin dakunan ajiyar kayan da ke hadarin tayar da wuta a a Kasuwar Singa