Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jirgin kasa ya yi awon gaba da motar ma’aikata a Legas

Jirgin kasan ya yi awon gaba da motar yayin da ta ke shirin tsallaka titin dogo.

Dalilin dage zaben gwamnoni —INEC

Za a ci gaba da yakin nema zabe zuwa ranar 16 ga watan Maris, 2023

NAJERIYA A YAU: Fadi-Tashin Gwamnoni Don Cin Zaben 2023

Shin fargar kaji gwamnonin da jam’iyyunau ba su kai bantensu ba zaben shugaban ke yi?

INEC ta dage zaben gwamnoni

INEC ta dage zaben da mako guda saboda kurewar lokacin sanya bayanai a na’urar BVAS

’Yan sanda sun kashe dan bindiga sun cafke wani a Katsina

Dan bindigar da aka kama ya ce ya kashe mutane kuma yana da hannu a wasu hare-hare