Kotu ta amince INEC ta loda wa BVAS bayanan zaben gwamnoni
Kotun Daukaka Kara ta ba wa INEC izinin loda wa na’uarar BVAS bayanan zaben gwamnoni da ke tafe
Manyan Labarai
Kotun Daukaka Kara ta ba wa INEC izinin loda wa na’uarar BVAS bayanan zaben gwamnoni da ke tafe
INEC ta ce babu wanda ya lashe zaben kujerar Majalisar Tarayya ta Doguwa Tudun Wada.
Jam’iyyar PDP na da tsagi biyu a jihar; wanda kowane ke ikirarin shugabancinta.
Dattijon Arewa, Alhaji Musa Musawa, ya rasu yana da shekara 86 bayan fama da jinya
Keyamo ya bayyana dalilin da ya sa sunansa ya yi batan-dabo.