INEC ta cire Alhassan Doguwa daga jerin zababbun ’yan majalisa
Duk da cewa an bayyana dan majalisar a matsayin wanda ya lashe zabe, babu sunansa a cikin jerin wadanda INEC za ta ba wa takardar shaida
Manyan Labarai
Duk da cewa an bayyana dan majalisar a matsayin wanda ya lashe zabe, babu sunansa a cikin jerin wadanda INEC za ta ba wa takardar shaida
Shin me ’yan Najeriya suke tsammani a zaben gwamnoni da ke tafe?
Gwamnatin Kano da jam’iyyar APC sun ce ba za su kyale NNPP ta musu magudi ba.
Ana tuhumar Doguwa da tayar da hargitsin siyasa da kisan kai.
Aminiya ta gano akalla bankuna uku a Abuja da guda daya a Kano sun ba wa kwastomominsu tsoffin kudin a ranar Litinin.