Kotun Koli ta tsawaita lokacin amfani da tsoffin kudi
Za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira har zuwa ranar 31 ga watan Disamba, 2023.
Manyan Labarai
Za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira har zuwa ranar 31 ga watan Disamba, 2023.
Jam’iyyar APC ta ce kamata ya yi Atiku ya gode wa Allah da bai kare a mataki na uku ko na hudu a zaben ba.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa cikin kankanin lokaci za ta gurfanar da zababben Dan Majalisar Tarayyar a gaban kotu
Atiku, wanda ya zo na biyu a zaben shugaban kasa, ya ce zaben 2023 shi ne mafi muni a tarihin Najeriya
Za a ci gaban da shari’a bayan Tinubu mai adawa da sauyin kudi ya ci zaben shugaban kasa.