Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Matsalolin da ke jiran Tinubu

Ta yaya ya kamata Tinubu ya tunkari matsalolin da suka dabaibaye Najeriya

’Yan sanda sun tsare Aliyu Madaki a Kano

Ana zarginsa da mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba.

Zan yi aiki tukuru don cika alkawuran da na dauka —Tinubu

Tinubu ya ce zai yi aiki tare da kowa don tabbatuwar dimokuradiyya a mulkinsa.

Tinubu ya ziyarci Buhari a Daura

Tinubu ya kai wa Buhari ziyarar ne bayan lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar.

Kotu ta tura Alhassan Doguwa gidan yari

Rundunar ’yan sandan Kano na zargin Alhassan Doguwa da kisan kai.