Yau El-Rufai zai bayyana a ofishin EFCC
Bayan amsa gayyatar EFCC ana sa ran El-Rufai ya bayyana a ofishin Hukumar ICPC da ke Abuja domin amsa tambayoyi
Manyan Labarai
Bayan amsa gayyatar EFCC ana sa ran El-Rufai ya bayyana a ofishin Hukumar ICPC da ke Abuja domin amsa tambayoyi
Irin asarar da ’yan kasuwar Singa da ke Jihar Kano suka tafka sakamakon gobarar da ta tashi ta kwana tana ci.
Tinubu ya yi alƙawarin tallafa wa ‘yan kasuwar.
Shugaban ya bayar da umarnin gudanar da bincike domin gano musababbin tashin gobarar.
Tsohon gwamnan na Kaduna ya bayyana damuwarsa kan yadda ofishin ke amfani da ikonsa wajen kama ‘yan adawa.