Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA:Ba-zatan da Zaben 2023 Ya Zo Da shi

Ku biyo shirin Daga Laraba na wannan karo ku ji yadda sakamakon zaben shugaban kasa da ’yan  majalisun tarayya na shekarar 2023 ya zo da sabon salon d

Bola Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa

Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa da kuri’a 8,794,726.

Tinubu ya yi karar masu neman a soke zabe a kotu

Tinubu da APC sun ce masu neman a soke zaben ’yan hana ruwa gudu ne.

Jami’an tsaro sun cafke Alhassan Doguwa

An cafke shi kwana daya bayan da ya ci zaben ta-zarce a kan kujerarsa

INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zabe duk da zanga-zangar da ta barke a Abuja

Wasu kungiyoyi na bore kan lallai sai an soke zaben an gudanar da sabo.